!! An tambayi Pepe; Ya zata kasance idan Ronaldo ya ajje takalminsa (Ritaya)
Pepe: “Zai kasance da wuya a gare mu, mu masoya, idan lokacin yayi da ya daina buga wasa (Ronaldo), Idan muka kunna talabijin dan kallo kuma bamu ga sunan Cristiano Ronaldo ba kuma dole zamu ji ba dadi, duniyar kwallo zatayi rashin gwarzo""
!! An tambayi Pepe; Ya zata kasance idan Ronaldo ya ajje takalminsa (Ritaya) 💀 Pepe: “Zai kasance da wuya a gare mu, mu masoya, idan lokacin yayi da ya daina buga wasa (Ronaldo), Idan muka kunna talabijin dan kallo kuma bamu ga sunan Cristiano Ronaldo ba kuma dole zamu ji ba dadi, duniyar kwallo zatayi rashin gwarzo""
0 Комментарии 0 Поделились 150 Просмотры 0 предпросмотр